AUTAR SHEHU

AUTAR SHEHU

Share

07/03/2026

05/03/2026

25/02/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋

02/02/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!!

Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa.

Rahotanni daga Zaria sun tabbatar da rasuwar tasa bayan bayanai sun bayyana daga mutane da dama na kusa da shi da kuma mazauna yankin.

Marigayin ya shahara wajen wa’azi da koyarwa tsawon shekaru.

Allah Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa da almajiransa hakurin jure wannan babban rashi.

31/01/2026

Gamai bukatan Shiga Group din mu Na Whatsapp Na aje Link din A Comment

26/01/2026

Duk Wanda yakeso Yayi Magana dani Na aje Link din A Comment

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano