Zance da Zafin Rai
18/05/2026
Allah ya kara daukaka, ya kuma kare ke da sharrin mahassada yan Arewa
16/05/2026
Sanatan Borno ta tsakiya, Kaka Lawan, ya rabawa shugabannin jamâiyyar APC da ke mazabarsa kudi har Naira miliyan 135.6 domin gudanar da bukukuwan Babbar Sallah
Amma fa, anya wannan kudin bana rabawa bane lokacin primary elections? Magudan kudi haka akan teburi, shi yasa kidnappers s**ayi yawa a kasa saboda yadda ake nuna kudi a zahiri. Allah ya kyauta
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Kano
700102
700102