Sharfadi Tech LTD
07/10/2022
Don Allah Ƴan uwa ku taya ni cike waɗannan tambayoyi na wani nazari da nake yi.
Yin hakan taimako ne a gareni, Nagode.
Ku latsa wannan Link https://bit.ly/3fLo4Y1
11/04/2022
Yadda zaku haɗe layinku na MTN da NIN
Akwai hanyoyi da dama da kamfanin MTN ya samar domin masu amfani da shi su haɗe layinsu da lambar ɗan ƙasa ta NIN.
Yanzu babu sauran jira, babu zuwa bin layi kai da kanka kana iya yi ta kan wayarka.
1. Kira: *785 #
2. SMS: ka aiki lambar NIN ɗinka zuwa ga 785
3. Ka sauke manhajar MTN a wayarka.
4. Ko ka ziyarci mtn.ng/NIN
5. Ko ka tuntuɓi Aboki Zigi ta WhatsApp 09033000001
Ƴan uwa ku tayani isar da wannan saƙo ga sauran ƴan uwa domin suma su haɗe na su layin.
Wannan saƙo ne daga kamfanin MTN.
28/11/2021
Wannan darasi ne na farko game da Blogging, a ciki an yi bayanin ma'anarsa da kuma banbancin Blog da Website.
Latsa wannan link domin karanta cikakken bayanin 👉👇
https://sharfaditech.com/2021/11/28/maanar-blog-da-abubuwan-da-ya-kamata-ku-sani-game-da-shi/
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
700231