AMON YANCI RTV
18/02/2026
“A matsayina na kirista kuma daya daga cikin masu yada Bisharar Ubangji Yesu Almasihu Acikin Duniya, yau ina yima yan wanmu musulmai happy Ramadan,
Ubangji ya baku iKon gamawa lafiya.”
©Evengalist Ibrahim Usman
18/02/2026
“Tun aka haife ni ina sujada da ɗarikar LCCN( Lutheran church of christ in Nigeria) ban taba ganin an yi sujadar Ash Wednesday ba amma wadanda ku ka fi ni dadewa a duniya kuma church namu irin daya sai ku fahimtar dani saboda na sani idan ana yi. Toh kuyi min uziri bana son dogo managa”
— Blessings David
18/02/2026
Ramadan Kareem
18/02/2026
UMAR MS Jigirya ya goya TaNabiyyi.
Ko wannan hoto ya dace cikin azumi?
Click here to claim your Sponsored Listing.