ROGO Local. Govt. Politics

ROGO Local. Govt. Politics

Share

29/03/2018

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
A madadin KWANKWASAWAN Karamar Hukumar ROGO, Muna Gayyatar kafatanin Yan KWANKWASIYYA zuwa taron ADDU'Ar da za'a gudanar a Babban Masallacin IDI dake ROGO.
Wanda zai gudana kamar haka:
RANA:- Juma'a 29/03/2018
LOKACI: 8:30am,
Sanman da karfe 9:00am, za'a gudanar da Sallah, sannan aci gaba da gudanar karatu da Addu'o'i.
Allah ya bada ikon halarta Ameen.
ROGO KWANKWASIYYA MUKA BI.

14/12/2017

CHAN-CHANTA MUKA BI
Alh. Fara'a Ibrahin muke wa fatan kasancewa shugaban karamar hukumarmu ta ROGO. Domin kawo cigaba ta fannoni da dama:
* Bunkasa fannin Ilimi
* Inganta bangaren Lafiya.
* Kula da hanyoyinmu
* Duba fannin tsaro.
* Kulawa ga Ma'aikata da kayan Aiki.
* Bin ka'idojin Mulki.
FATANMU KU KASANCE MASU YI MANA ADDU'AR SAMUN NASARA.
KWANKWASIYYA TSARINMU.

Photos 31/05/2017

Kwankwasiyya
Progressive Movement
( KPM) Held A Metting
At The Grand Ibro Hotel
Zone 5 Abuja, Under
The Leadership Engr.
Mashood Sh*tto.
Hon. Saifullahi Hassan
31-05-2017

Want your business to be the top-listed Autos & Automotive Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Rogo Kano
Kano