SAB TECHNOLOGY
13/04/2026
Slm mutane na, dan Allah ina neman wata Alfarma 👏
Wannan link da yake kasa na kanina ne.
Wakace ya saki jiya so yake YouTube suyi recommending dinta, shine yace dan Allah nayi masa sharing ga mutanena.
Alfarmar da nake nema itace dan Allah duk wanda ya bude link din yayi play na wakar daga farko zuwa karshe.
Akwai wadanda a tsarinsu basajin Waka saisu rage volume please 👏
Kawai playing dinta nakeso ayi daga farko zuwa karshe, idan da hali ayi like.
GA link din akasa.
👇👇👇👇👇👇
https://youtu.be/nEgNPBnU8WI?si=zm1uWk_95McoYGaM
Ku_sauke_App_din_AREWA_TOPUP_domin_sayen_data_akan_farashi_mai_sauki.
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayiwa kakata ta wajen uwa rasuwa yau Asabar 11 Dhuʻl-Hijjah 1446 AH - 07/jun/2025.
Za'ayi janazar ta gobe da safe idan Allah yakaimu, a kofar yamma gidan marigayi Alhaji Bala me mai Bunkure kano State.
Allah sarki Rayuwa kenan !!! Allah ya gafarta mata, ya gafarwa wadanda muka rasa gaba daya.
Click here to claim your Sponsored Listing.