Humaira Kasim
26/03/2026
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa ana neman tsohon mataimakin gwamnan Kano Nasiru Gawuna ruwa a jallo, yayin da ake rade-radin cewa zai koma Kwankwasiyya.
Rahotanni sun bayyana cewa wayar Gawuna ta daina shiga, a daidai lokacin da ake zargin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci manyan jagororin jam’iyyar da su dakatar da shirin sa na sauya sheƙa.
Yunkurin komawar Gawuna tsagin Kwankwasiyya ya janyo cece-kuce a siyasar Kano, inda wasu ke ganin hakan zai iya raunana jam’iyyar a Kano, yayin da a ɓangaren Kwankwasiyya kuma ake maraba da wannan shiri da farin ciki.
25/03/2026
Haba malam daga hoto ko da yake maza duk haka suke ai Allah ya mudache amma maza kurake sare????
Click here to claim your Sponsored Listing.