ANAM TEX
14/12/2025
Shi wannan yadin ya daÉ—e yana zamani a kasuwa, ko ya tafi sai ya dawo, yau ya dawo kasuwa bayan dogon hutu da ya yafi na tsawon watanni.
Yadi ne mai kyau, ga ƙwari, in ka dinka shi sai dai ka gaji ka bayar da shi, ba dai ya mutu ba. Ga farashi madaidaici.
Akwai bale din sa akwai bandir. Farashin bandir ₦15,000 yake a yadi goma yake zuwa bandir ɗin.
07/12/2025
New gift
10 yards
High quality
₦14,000
Want your business to be the top-listed Clothing Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano