DAHA KBK WARI

DAHA KBK WARI

Share

27/05/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah wa Barakatuhu.
Ni Daha Sulaiman Alhassan
A wannan rana mai albarka ta Sallah, ina miƙa saƙon gaisuwa tare da addu’a ga dukkan ‘yan’uwa, abokan arziki, da masoya. Allah Ya sa wannan Sallah t
Munyita cikin rahama, zaman lafiya, yalwar arziki, da cikar buri na alkhairi.

Idan akwai kuskure ko saɓani a tsakanina da wani, ina neman afuwa saboda soyayya da ɗaurewar zumunci. Rayuwa gajera ce, amma kyakkyawar mu’amala da tausayi su ne abin da ke dawwama a zuciyar mutane.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya sa farin ciki ya tabbata a gidajenmu, Ya ba mu lafiya, imani, da nasara a dukkan al’amuran rayuwa.

Barkanmu da Sallah. Allah Ya maimaita mana ita cikin ƙoshin lafiya da arziki. 🤍🌙

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano