Gonar Crypto
22/10/2024
SABABBIN DEX TRADERS
⚠️CAUTION ⚠️
Kamar yadda koyaushe nake fada muku, Trading a DEX yana da matukar risk sosai, domin ana asara sosai a cikinta, musamman idan ya kasance kana newbie, sannan kuma baka iya controlling emotion dinka. Wannan dalilin yasa nake yawan fada cewa, Kada ka taba yarda ace ganin ribar da kaga muna posting itace ta rinjayeka ka fara trading. Wlh wlh wlh matukar ka yarda ganin ana posting an samu 1x, 2x, 5x, ko 50x ya rudeka kaje ka fara trading a DEX, to zakayi asarar da baka taba tunani ba. Mu da muke saka maka screenshot na an samu Profit kana gani, sai ka koma zaginmu, (I'm sorry idan abinda na fada din yayi tsauri. Amma gaskiya ne na fada maka).
Idan zakayi trading a DEX, ya zamana ka saka kudin da idan ka rasasu bazaka damu ba, sannan kada ka saka kudin da zaka bukacesu nan kusa, sannan ka kasance mai hakuri, a karshe kuma ka kasance mai iya jure asara, domin matukar asara zata koreka a DEX trading to kada ka fara. Wadannan kadan kenan daga ka'idojin trading. Idan kasan bazaka iya ba kawai ka hakura, matukar kuwa kayi, to ina tabbatar maka da cewa danasani shine zai biyo baya🙅
Allah sa mu dace🙏
22/10/2024
SCROLL basu kyauta mana ba. Iya abinda na tsira dashi kenan😢
Wanda s**ayi interacting da SCROLL Blockchain zasu iya zuwa su duba Allocation nasu.
Amma dan Allah kada ku tambayeni Link din yi saboda wannan ba Mining bane, ba kuma ba Register akeyi ba🙏 Wanda s**a san sunyi sun san me nake nufi, zaku iya dubawa ta wannan Link din 👇
https://claim.scroll.io/
22/10/2024
WANNAN HANYA CE DA ZAKA IYA TURA SOLANA ZUWA WALLET NAKA CIKIN SAUKI
Idan zakayi Withdraw na SOL daga wasu Exchange din, kamar Bybit, Binance, Bitget da sauransu, suna daukar Solana na $1.5 a matsayi Gass fee.
Idan kuma zakayi withdraw daga CoinEx Exchange, zasu dauki Solana na $0.01 ne kacal. Ina ganin wannan babban sauki ne garemu, sannan minimum withdrawal 0.02 ne, daidai da $3.4 kenan.
Kuyi download na CoinEx a Playstore, wajen referral code kusaka wannan👇👇
y3ges
Akwai Opportunities da zan kawo muku ga duk wanda yayi Amfani da wannan referral code din, a matsayin Business Ambassador nasu Insha'Allah. Sannan zaka iya yin P2P dinka a ciki.
21/10/2024
Alhamdulillah.
A yau ne CoinEx s**ayi appointing dina a matsayin Businesses Ambassador nasu. Ina mai rokonku dayin Register ta karkashina, tare da sanar daku Insha'Allah zan gabatar muku da Opportunities ga wanda s**ayi register ta Link dina kawai, nan bada jimawa ba insha'Allah.
Abinda zakuyi shine ku shiga ta wannan link din na kasa kuyi Register, ko kuma kuyi download na CoinEx sai kuyi Register ta ciki, tare da saka code dinnan dake kasa a wajen Referral Code.
Idan kunyi KYC, a ciki akwai wajen da zakuyi P2P, kuyi Deposit. Sannan sunada sauki FEE, zaku iya amfani dasu wajen withdrawal na Solana, minimum withdrawal nasu bashida yawa, zaka iya withdraw na solana na karamin kudi a ciki.
Idan link din yaki budewa kokuma App din yana muku Loading sosai, sai ku kunna VPN, zaiyi Insha'Allah.
Link: https://www.coinex.com/register?refer_code=y3ges
Referral Code: y3ges
Kada ku manta da saka Referral Code din, Insha'Allah akwai opportunities nan gaba, ga wadanda s**ayi amfani da Code din🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
712104