AbbA Agalawa
😢😢
Lokacin da zaka kwanta bacci🏊
08/09/2023
Marigayi Sheikh Dr Ahmed Bamba Kano Kala Haddasana.
Ya taba cewa mutum ya yi taka tsan-tsan da abubuwa guda uku a Rayuwa.
1.Kudi
2.Mace
3.Mukami
Domin ba kowa ne ya ke Gamawa lafiya da Wadannan abubuwa a Rayuwa ba.
Muna addu,a Allah ya jikansa da rahama tare da sauran 'yan uwa musulmai Baki Daya.
06/09/2023
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Allah Yayima Shehin malamin addinin musulunci rasuwa Sheikh Abubakar Muhammad Giro Argungu' bayan yayi fama da gajeriyar rashin lafiya' ubangiji Allah ya jaddada rahamarsa a gareka Malam' tareda sauran musulmai Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano