DZ ABUL
30/09/2025
yanzu makiyin annabi zaice na zagi malamm
30/09/2025
Allah ya karbi ziyarar mu
10/06/2025
SHEIKH IBRAHIM NIASSE RTA YA LAMINCE MANA.
A wannan wasiƙar ta ƙasa Sheikhu RTA Yace:-
“Yan uwana, da Maƙwabtana, da Khadimaina, Da Samarina, Bayan Sallamah ku sani Na LAMINCE MUKU cewa zaku huce dukkannin tsarekunku (Sa’anninku) cikin Ilimi da Ma’arifah da Darajah da wadata da Arziƙin duniya da lahira Amma da sharuɗɗa kamar haka: Barin wasa da Wargi da Rafkana daga Ibada kwata-kwata, Bin Sahun Bayin Allah na gari, Da Aiki da Iliminku gwargwadon iko, da soyayyah cikin ɗariƙa da Ahlinta, da kuma yanke abunda yake tsakaninku da maƙiyanku, ku tsaya tsayuwar daka cikin duk abunda na umurceku dashi. Idan kukayi haka Tubanku Zai zama Karɓaɓɓe kuma Aikinku zai zama Abin Godewa agurin Allah.
——————————Ibrahim Ɗan Alhaji Abdullahi Attijaniy a Birnin Kaulakh.
Allah Ya Bamu Ikon Bin Umurnin Sheikhu Ibrahim Niasse RTA. Juma’ah Mubarakah.
an shehina wa maulana ahli inyass sayyadi
©️Aliyu Uthman Bashir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano