Labaran Kannywood
alhaji Bashir mijin maimuna ya mutu �
17/05/2026
yanzu na tashi daga bacci na hawo Facebook naga wai hukumar tace fina finan ta jihar Kano ta dakatar da jarumai biyu Adam garba da kuma amina rawar kai daga shiga sabgar fina finai har na tsawon shakara daya🤔 abun dariya 😂
gaskiya naji dadin yanke wannan hukuncin musamman akan amina dan naga kamar batada hankali tunda ta baro gidan adamu ta dage da film da shashanci kala kala matar nan inaga ko bf akace tayi yi zatai saboda tafi Adam zango suna yadda kasan da duwawu take tunani
shiko wancan Adam garba ni ban wani ga lefinsa ba dama shi yasaba da irin wadan nan fina finan a kudu hasalima yafi son irinsu yafison dayaga me dan dama dama ya kai hannu ya chafki chan ya chafki chan
fatan mu de Allah yasa ba irin dakatarwar da akayiwa samha m inuwa da mai numfashi a shekarun baya bace bayan sati biyu mu gansu a sabon film suna cha chafkewa saboda nafahimci wannan hukumar kamar batada karfi basajin maganar ta dan a baya har kusan duka fina finan kannywood an dakatar amma babu wanda yayi koda fashin sati daya kuma ba abunda ya faru
saboda haka suma wadan nan in kaga baka gansu a film ba kawai ba a kirasu aiki bane amma inde an kirasu ku rubuta ku aje nan da wata daya se kunga sabon film dinsu a kasuwa
Bako A Tofa ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.