Nasiru Naba

Nasiru Naba

Share

11/05/2026

Get • K E J I T H E. M O V I E 🎬🎬🎬
KU KASA KU TSARE KU JIRA ABU MAI MA’ANA

Muna gabatar muku da sabon shirin film din kamfanina ALOLO INTERNATIONAL LTD

wanda zamu kawo muku shi a ranar idin Babbar SALLAH in sha Allah.

Nasan masu kallon fina finan kamfanina basu da bukatar doguwar gabatarwa.

Wannan shiri mai suna KEJI yafi duk wani FILM dana taba shiryawa ma’ana da darasi.

In sha ALLAH kamar yadda na kawo muku film din RAGAS kuka yaba, to haka ma wannan ya ninka shi a komai.

Ba SERIES bane film ne da zaku kalla lokaci daya ku gama a lokaci daya.

Zamu sanar daku JARUMAN da zasu taka rawa a cikin shirin KEJI

SCREENPLAY
SHAFI’U DAUDA GIWA

STORY & DIRECTING


Cast







sambo_

Cc

05/05/2026

Allah ka sa mudace da labor mai Albarka

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

No. 2 Hausawa, Sabon T**i, Tarauni LGA
Kano
000000