Hacking Hausa hacker
WACE IRIN NAURA MUTUN ZAIYI AMFANI DA’ITA WAJAN HACKING???? Mutum zai iya amfani da computer kowace iri ta office ko laptop sannan kuma mutun zai iya amfani da wayarsa indai ANDROID ce. TAYAYA ZAN JUYA NAURATA TAZAMA NAURAR HACKING?? zaka iya JUYA naurar ka TAZAMA na’urar hacking abinda kawai kake bukata shine chanza OS zuwa hacking OS. Akwai hacking OS dadama dazaka iya kowanne IRIN HACKING dasu gawasu dagacikinsu.... [ 1 ] Kali Linux [ 2 ] back track 5 [ 3 ] wikerth4n Linux [ 4 ] arch Linux [ 5 ] cyborg hawk [ 6 ] fedora security OS. Dawasu dadama amma my zamuyi amfani da KALI LINUX. TAYAYA ZANYI INSTALLING KALI LINUX a computer?? Farko zakai installing din abubuwa guda biyu ko uku { 1 } VMware player. Bude browser ta computer sannan ka ziyarci page dinsu (https://my.vmware.com/web/vmware/downloads) kayi download and install { 2 } Kali Linux. Saika kuma download din Kali Linux VMware image, bude browser kaziyarci page dinsu (http://www.kali.org/downloads/) saikayi download din Kali Linux VMware image, zaka iya yin download din metasploitable 2 domin nan gaba zakabukaceta ziyarci page dinsu (http://sourceforge.net/projects/metasploitable/files/Metasploitable2/) idan ka Gama duka saika yi compress din Kali Linux VMware image zuwa 7z bayan yagama compress saika bude VMware player kanemu Kali Linux katabashi sau daya saika duba samakadan zakaga alamar play sai kayi play dinsa, fuskar computer zaichanza yanuna maka wurin login sai kashigar da username kamar haka ( root ) password ( toor ) zakaga fuskar tachanza zuwa Kali Linux desktop daga window desktop shikenan kayi installing din hacking OS a computarka saimaganar yanda zaka fara kutse cikin naura.... post dinmu nagaba. YANDA ZAKA YI INSTALLING DIN KALI LINUX A ANDROID.
Slm kowada kowa amma iya hausawa wannan page din Na hausawane kawai kuma xamu dinga maganane akan HACKING domin muma baikamata abarmu abayaba wannan page zadinga yin post dinmu for free gawadanda s**a dansan wani Abu gameda HACKING s**ara sani wadanda basusanibama suma susani zamufara course dinmu tindaga dawadanda basusanibama komaiba dangane da HACKING wato tindaga MENENE HACKING har yanda mutum zaifara dakansa kuma zamu dingayi GA wadanda sukeda computer damasu android domin kowa yakaru kobadan komaiba kodan kare kai daga fadawa hannun mugayen madatsa { black hat hackers } domin wasu suna sace account din wasu sudinga yimusu post din dabaikamataba sukuma abokan mutun suga kamar shi yakeyi to awannan fage din zamununa muku yanda ake kutse hacking cikin account din mutum da kumayanda zakagane an datsar ma account dayanda zaka kare kanka, domin wannan cigaban tuntuni yananan yana yawo cikin turawa suna koya hakan amma nan muhausawa kokusa makarantun mubasa koyahakan sai dai mutun yasan su ta social media Wanda mafiya yawa dagacikinsu basa koyawa kyauta, kurinka yimana like kuma kurinka yin tambaya a comment mukuma tabbas zamu amsamuku zamurika post kullun guda biyu, sai anjima........ Post din munagaba MENENE HACKING 2 WACCE IRIN NAU'RA MUTUN ZAI YI AMFANI DA'ITA WAJAN HACKING 3 TAYYA ZANJUYA NAU'RA TAZAMA NAURAR HACKING.......
Click here to claim your Sponsored Listing.