Four Star Tv
Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ❤️🇳🇬❤️🇳🇬
08/09/2025
Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai Taɓa Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron Jihar ba
Don Haka Duk Wani Surutu Da Zaiyi Akan Tsaron Jihar Nidai Bai Nemi Gudun Mawata Ko Shawarata Akan Yadda Za A Shawo Kan Matsalar Tsaron ba, Nima Banajin Dadin Yadda Abin Yaci Tura yaki Cinye wa, Zamfara Garina ne kuma Jihata Ne.
Inji Ministan Tsaro Bello Matawalle.
Bayani game da sanin gaibu daga bakin Professor Ibrahim Ahmad Maƙari.
Click here to claim your Sponsored Listing.