Najeeb Small Director

Najeeb Small Director

Share

01/06/2026

Gwale fa babu korafi tabbas matasa muna cikin Alkairi.

Marasa aikin yi kuna cikin Alkairi
Masu qananan sana’o’i kuna cikin Alkairi
Marasa lafiya kuna cikin Alkairi
Marasa muhalli kuna cikin Alkairi
Alkairi ga yankin gwale
Habaka aikin cigaba a gwale
Makarantu na cikin Alakairi
Masallatai da masallata tabbas na cikin Alkairi

Dama sauran ayyukan raya Al’umma tabbas Hon. Alh. Mlm. Ameenu Abdullahi Warkal samun irin ku a yanki dace ne.
Habaka qana nan masa’antu

30/05/2026

Allah ya qarawa maigida lafiya da nisan kwana 🤝🤗

27/05/2026

Kai kuce Alhamdulillah da dawowarmu dokar 1:1 deco sannu da aiki 🕺

26/05/2026

Yau me salati babu lafiya😂

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kano