MK TV 247

MK TV 247

Share

Photos from MK TV 247's post 20/05/2026

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai Muke Gabatar Muku Da sabon shirin mu mai Suna , Wanda Zai Fara zuwar muku Ranar 14 Ga watan June 2026 A Tasharmu Ta BAKORI TV Da Karfe 8 Na Dare A Maimaita A tashar Algaita Tv Da Karfe 8:30 A Duk Ranar Lahadi insha Allah,

Kamfanin BAKORI ENTERTAINMENT Ne s**a dauki nauyin gabatar muku da wannan Kayataccen shiri bayan gagarumar nasarar da muka samu a Shirin mu mai Dogon Zango na IZZAR SO

Ex-prouder


Producer


Contuinity


Still picture


BTS


Directorsoja

Sponsorship



Cast










Asma’u sani
Tahir Fagge
Ummi Gombe

20/05/2026

Gaskiya boss ba'ayimaka adalci Adam A Zango
Da alama wannan shiryayyen al'amarine domin bas**aɗai s**a kafe camera s**ayi acting ba akwai director akwai producer akwai duk wani mai ruwa da tsaki atsarin shirya film kuma suna kallo akai wannan scene ɗin Allah yakyauta

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Kano
705101