Basher Mahmud Sani

Basher Mahmud Sani

Share

17/05/2025

Sam Ƴan mata yanzu basa tsoron auran mai Mata. Hakan, baya daga cikin sunnar magabata (Iyaye da Kakanni)

09/11/2024

Mata sun ƙware wajen yaƙi da Kishiya. Ƴan mata sun dage sai gidan wata zasu shiga. To mu RIJALU menene namu? Mu koma gefe kawai mu yi kallo!

16/08/2024

Ku tashi ku yi sallar Asuba, so nake mu shiga Aljanna gaba ɗayanmu. Haka wata Mahaifiya take gayawa ƴaƴanta.

10/08/2024

A kan pillow Sarki yake kwana. Haka shima Talaka. Amma babu wanda zai ji dadin bacci sai wanda yake da kwanciyar hankali🙌
Allah kabamu zaman lafiya🤲

02/08/2024

Kana kallon Rahama Sadau kai kasan kwarya tabi kwarya ce:
Nace: Addu'ar IYAYE wasa ce Alaji😮

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano