UBAH square TECH
Ana iya gane sana'a mai ɗorewa idan;
1. Idan za ta tabbata ana yinta ba tare da wani business ya yi disrupting ɗinta ba .
2. Idan an samun rufin asiri a cikin ta ko kuma ma ayi arziƙi da ita.
3. Idan mutane da yawa na yin nasara a cikin ta ba ɗai-daiku ba.
4. Idan ƙudurin gwamnati ba zai iya hana yin ta ba gaba ɗaya.
5. Idan cigaban kimiyya da fasaha ba zai iya dakushe ta ba sai dai ma ya bunƙasa ta.
5. Idan ta na da ta na ba da kariya ga muhalli.
6. Idan ta na fitar da masu yinta da ma'aikatansu daga talauci ko rage musu raɗaɗin talauci.
7. Idan kayayyakin da ake amfani wajen yinta ba masu yankewa bane.
Munayiwa kowa fatan alkairi
09/02/2022
Ku kare gidan ku, gidan gonar ku, office din ku da makarantunku da waya ta kariya wato (electric fence) domin Karin bayani sai atuntubemu a wanna number waya. 07039377185
Click here to claim your Sponsored Listing.