Rapent pendit
21/01/2026
Jamaa
muna screeding muna paint, stucko da trave, sannan inaseda magunguna gargajiya
03/01/2025
Download the PalmPay app and get instant bonus Get a free airtime voucher instantly when you register and log in to PalmPay.
24/04/2024
02/06/2023
RAYUWA SA'A CE ALLAH KABAMU SA'AR RAYUWA.
Wannan itace BAKUWA WAKILI Mai Shekaru 147 a Duniya, tareda 'Danta Nafarko Mai Shekaru 102 a Duniya, wadanda suke zaune a wani kauye da ake kiransa da suna UCHIRI a Karamar Hukumar FAKAI Dake jihar KEBBI.
Wannan Matar tana da 'ya'ya 12, Jikanu 66, tattaba-kunni 392. Sannan 'Danta Nafarko Yanada Shekaru 102 a Duniya, Kuma a lokacin da akayiwa SARDAUNA Juyin Mulki tanada Shekaru 77 dayin Aure, sannan tace tun tana da Shekaru Goma (10) da haifuwa/aihuwa aka yimata Aure.
Bayan haka BAKUWA WAKILI Tace har yanzu Babu abun Dake damunta face matsalar ciwon Sayu/kafafu, Wanda bincike yanuna cewa ita BAKUWA da 'Danta Nafarko suna tafiyane tareda Sanda saboda Dogarawa.
Wane irin fata kukewa wannan Matar?
Click here to claim your Sponsored Listing.