Hausa Update News
17/04/2026
Alhamdulillahi 🙏 Allah Kabamu Nasara.
Mun kara Bunkasa Kasuwancin mu a fadin Nigeria,
Dukkan wani masoyinmu Mai Kaunar mu to ya taimakemu akan Kasuwancin mu.
Bikin Suna
Bikin Aure
Birthday 🎂
da kuma kowane irin taro da ake Bukatar mu.
07033663845
Nishadi da jin dadi sai Kuna tare da DJ MAI CAPACITY 🥁🎶
Barkanku da Jumma'a 🙏
Allah Kabamu mafita Duniya da Lahira 🙌
DANGINA KASHI NA 7
Gawuna barka da zuwa, Ashe zamu hade 🤝
01/04/2026
“APC za ta sha kaye a Kano a 2027 saboda Kwankwaso ne ke da cikakken tasiri a siyasar Kano. APC ta na matukar buƙatar lashe zaɓe a Kano, domin idan muka samu jihar tare da gudummawar manyan ‘yan siyasa, za mu iya samun kusan kuri’u miliyan 3.5. Don haka, idan Kwankwaso ya ci zaɓe a Kano, to mu na cikin matsala.”
Alwan Hassan, jigo a APC ne ya faɗi haka s wata hira da ya yi da gidan jaridar TheCable.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano