Kasuwar Fcbk
14/04/2020
Shafin kasuwar facebook, 🏬 shafi ne na farko a cikin harshen hausa, da zena baku damar tallata hajarku tare da siyan haja.
Duka cikin sauki ta hanyar mabu tallarku mu dora a wannan page inda kuma zamu hada ku da wanda s**a ga hajar ku, suke son siya.
Shafin a kirkireshi ne ranar
14-APRIL-2020
Wanda ze fara aiki ne kai tsaye bata tare da jinkirtawa ba.
Haka nan muna tallata haja duk kankantar ta muddin dai bata sabawa doka da kuma tsarin kasarmu gami da Facebook ba.
Muna kayata talla
Ta hanyar kawata hotunanta ko Video da makamantansu.
Zaku iya aika Mana da sakon karta kwana ta akwatun (message) domin tambaya ko wani abu makamancin hakan.
Da talla Ko wacce haja Siyayyiyace🙏🏻
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
7000202