G5 Media

G5 Media

Share

09/10/2025

Sanarwa daga fadar shugaban Najeriya ta ce Bola Tinubu ya zaɓi Amupitan don maye gurbin Farfesa Mahmood Yakubu bayan ƙarewar wa'adinsa.

A yanzu, Shugaba Tinubu zai aika sunan Amupitan zuwa Majalisar Dattawa don tantancewa.
Karin bayani - https://bbc.in/48iMnWw

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Dawakin Dakata Opposite Waec Office Kano
Kano
700102