Musa Ibrahim Shuaibu
18/05/2026
⚠️ “Yawancin matan da ke jin ƙaiƙayi agadon baya ko tsakanin cinyoyi… suna ɗauka aljanu ne ko rashin tsabta — alhali fungus ne ke aiki a jiki!” 😳
Amina ta fara jin ƙaiƙayi mai tsanani musamman lokacin zafi.
Da daddare ma ba ta samun bacci saboda itching.
Idan ta sosa sai ta ga wani farin abu k**ar “dauda”. 😔
Ta fara wanka sau da yawa, ta ƙara sabulu mai kyau…
amma abin sai ƙaruwa yake yi.
Gaskiya mai muhimmanci:
A ilimin dermatology + public health, wannan sau da yawa yana k**a da fungal infection (tinea / yeast infection na fata).
👉 Me ke faruwa a jiki?
Fungi suna son zafi + gumi + danshi
Wuraren jiki da ba su samun iska (gadon baya, tsakanin cinyoyi, ƙarƙashin nônó) su ne mafi sauƙin kamuwa
Jiki yana amsawa da itching + scaling (farin fata k**ar dauda)
⚠️ Wani gaskiya da mutane ba su sani ba:
Yawan wanka da sabulu mai ƙarfi ba ya kashe fungus, maimakon haka yana iya ƙara lalata fata.
Illolin da ba a cika magana akai ba:
💔 Rashin bacci saboda ƙaiƙayi
💔 Kunyar jiki (body confidence yana raguwa)
💔 Yana iya yaduwa idan ba a kula ba
Abin da ke taimakawa sosai:
✔️ Ajiye wurin dry (a bushe) koyaushe
✔️ Saka cotton underwear / breathable clothes
✔️ Guji scratching (sosawa) sosai (yana ƙara yaduwa)
✔️ Amfani da antifungal cream (likita ya tabbatar)
⚠️ A kimiyya: “Moist + warm skin = perfect environment for fungal growth.”
Kin taɓa jin irin wannan ƙaiƙayi mai dawowa musamman a lokacin zafi? 🤔
Ko kina goyon bayan mutane da ke ganin rashin “tsabta ko aljanu”?
👉 Ki yi comment, ki danna like, mu tattauna 👇
👉 Don shawara ta sirri: tuntube ni a WhatsApp (link a comment section)
Musa Shuaibu Ibrahim
Public Health Specialist
17/05/2026
“Ke kina kallon gemu…
Yaranki kuma suna kallon wanda zai riƙe hannunsu idan duniya ta juya musu baya. 💔
Kin fi son namiji mai kyau a hoto…
Amma su suna bukatar wanda zai tashi cikin dare saboda lafiyarsu, ya biya kuɗin makaranta, ya koya musu tarbiyya da mutunci.
Gemu yana sa namiji yayi kyau…
Amma hali ne yake sa ya zama UBA NAGARI. 🥺❤️
Auren kirki ba na ido kaɗai bane…
Rayuwar yara gaba ɗaya tana rataye a kansa.”
Rayuwar Mace 💪💪
Musa Shuaibu Ibrahim ✍️✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
Kano
+234