FARIS
*GA WATA ADDU'A !*
"Allahumma ya Farijal hammi, wa ya kashifal gammi, farrij hammiy, wa yassir amriy, warham da'afiy, waqillata hilatiy, warzuqni min haithu la ahtasib."
Manzon Allah (sawa) ya ce: Duk wanda ya labarta wa mutane saba'in wannan addu'ar, to Allah zai yi masa budi kan damuwarsa, ya saukake masa al'amarinsa, ya yi rahama ga rauninsa.
Manzon Allah ya yi gaskiya.
Yan uwa dan Allah mun bude wannan Gidan dan asada zuminci badan ayiwa wani hulakanci ba dan aci zarafin wani ba
Dan ayi wasa da fara a akayi wannan Gidan sbd haka yan uwa musulmai dan Allah
DAN ANNABI MAHAMMADU S A W
BANDA TURA SITIKAR BANZA BANDA VIDEO BANZA BANDA BIN MACE TA PIRATE
DAN ALLAH DAN ANNABI MAHAMMADU S A W SBD IN AKA KAWO MANA KORA FINKA CIREWACE BABU WATA MGN BATARE DA IZININTA BA
DAN MUKIYAYE
INSHA ALLAHU KOMI ZA ABI AHANKALI ZAYA GYARU
FATAN ALKAIHRI
WANNAN YAJI BANYI DAI DAI BA INASAN GAYA PLEASE👏👏👏
FARIS
26/03/2022
Masha Allah
ASALAMMA ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHO WATA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W BARKANMU DA SAFIYAR WANNAN RANAR MAI TARIN ALBARKA INAFATAN KOWA YA TASHI LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN🤲🤲YA ALLAH KAJIKAN IYAYANMU DA RAHAMA AMEEN 🤲YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN 🤲YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN 🤲WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU AMEEN🤲YA ALLAH KASITIRTAMU YA ALLAH KAWA DA TARDAMU YA ALLAH KA.AZIRTAMU AMEEN 🤲YA ALLAH KARU FAMANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN🤲YA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN FALALAR WANNAN RANAR TA JUMA.A KABAMU ZAMAN LFY AMEEN 🤲YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN 🤲YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI 🙏🤝✍✍FARIS
👉07011119355
*Dan Shekara 15 Ya Auri Wata Yarinya Yar Shekara 13 Amma Kafinnan Sai Da S**a Shafe Shekara 25 Suna Soyayya*
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the university
Telephone
Website
Address
Kano
YANKARA