ADAM S BABO GROUP

ADAM S BABO GROUP

Share

Profile pictures 03/09/2022

محمد رسول الله
Muhammaduunn Rasululllah
S A W 💗💗💗💗💗💗💗💗💗🍀🍀 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara🍀🍀🍀

🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

🌹🌹Bayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi 😀😀,,,,🌹🌹,

🌺🌺Sai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushi😀😀, 🌺🌺🌺🌺🌺

💐💐💐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, 💐💐💐

🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

🍄🍄🍄Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne🍄🍄🍄

🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼

🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

🌴🌴🌴Sai s**a ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane🌺🌺🌺

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

❤❤ ❤❤❤
idan harkaji dadi😆 aranka to don Allah katura zuwa group 10

31/08/2022

ASLM INAYIWA KOWA DA. KOWA
BRK DA ZUWA

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Fagge D2
Kano
ADAMSCY