Muhammad Rasha l

Muhammad Rasha l

Share

11/06/2026

Real Madrid ta nada Mourinho harzuwa nanda 2029

11/06/2026

Bernado silva na dab da komawa Real Madrid

10/06/2026

Real Madrid ta koma kan dan wasa Gvardiol

08/06/2026

Yanzu Yanzu:Ibrahim konate ya sakawa Madrid kwantaragen Shekara 4 2030

08/06/2026

🚨 Tashar El Chiringuito TV ta bayyana cewa an sanar da su sunan wani ɗan wasa da zai iya yin cinikin kusan €150 miliyan.

• Idan wannan ya tabbata, zai zama wani babban abin mamaki da ba a yi tsammani ba a kasuwar musayar 'yan wasa.

• A cewar rahoton, idan aka biya €150 miliyan, to cinikin zai kammala. ⚽

— Muhammad Rasha l

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Dorawalayinmaiunguwa
Kano