Da,irar bunkure

Da,irar bunkure

Share

04/04/2023

Bana Bukatar Taimakon Manzon Allah, Sai Taimakon Allah, Cewar Malamin Izala Idris Dutsen Tanshi

Babban Limamin kasar nan Farfesa Maqari ya taba cewa, โ€œKada kyamatar Mauludi yasa watarana zuciyar ku taji bata san Annabi Muhammad S.A.Wโ€

01/04/2023

INA DAKARUN SAYYIDA KHADIJA AS KARKU WUCE BAKUYI SALLAMABA
๐Ÿ™

Ug Channel TV Director โœ๏ธ

MUNASO A KALLAH MUSAMU MUTUM A KALLAH SAMA DA 500 WADAN DA ZASUYI SALLAMA GA SAYYIDA KHADIJA AS ADAI DAI WANNNA RANAR DATAYI WAFATI MUNA FATAN DUK WANDA YAYI ZATA AMSA MASA ! NI INA FARAWA DA !

ASSALAMUALAIKI YA MAULATY SAYYIDA KHADIJA AS ๐Ÿ™

PLEASE KAR WANI ABU YA HANAKA!

Photos from Da,irar bunkure's post 20/03/2023

Ga wasu Hotunan ta'addancin rundunar sojojin Nijeriya na Buhari da gwamnatinsa na shekarar 2015, a garin Zariya akan Mallaminmu Shaikh Zakzaky da ฦดan uwan mu, wanda aka dauka ta satellite a lokacin.

06/02/2023

Alhamdulilah
Masoyin mu Sanyin Idanun Mu Babanmu

Shekh Yakub Yahaya Katsina Yake Cika Shekaru 68 a Duniya

Allah ya Tabbatar damu Karkashin Jagora Malam Zakzaky

Happy Birthday To you Baba๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00