Dr. Kasim Ramadan

Dr. Kasim Ramadan

Share

22/04/2026

KADA ƊAYAN KU YAYI TAFIYA DA WARIN TAKALMI GUDA 1.

Dr. Kasim Ramadan

20/04/2026

KARATUN LITTAFIN SHAMA'ILIL MUHAMMADIYYA

DR.KHASIM RAMADAN

DARUL HADITH MASJID TUDUN YOLA KANO

23/03/2026

Barkan mu da Sallah 🎉
A madadin Dr. Kasim Ramadan, na taya al’ummar Musulmi murnar Barka da sallah. Allah ya maimaita mana da alheri, lafiya, da zaman lafiya a ƙasa baki ɗaya.
Muna roƙon Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana kura-kuranmu, ya kuma saka mana da aljannarsa.
Mun gode da goyon baya da kulawar da kuke baiwa wannan shafi. Allah ya saka da alheri.
Eid Mubarak 🌙✨

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano