Himma Herbal1 and sons Ltd

Himma Herbal1 and sons Ltd

Share

07/03/2026

Qatar ta kai korafin Iran gaban Majalisar Dinkin Duniya.

Ta bayyana luguden wutar da Iran ta yi a Qatar bayan Amurka/Isra'ila sun kashe Ayatollah Khamenei.

Qatar ta bukaci Majalisar ta shiga gaba wajen warware wannan rikici na Gabas ta Tsakiya.

07/03/2026

Shugaban Iran: Makiya za su mutu da burin ganin Iran ta mika wuya.

Iran's regime needs to be "removed from power", says Ted Cruz | Eye for Iran | EP 93 | 06/03/2026

Sanata Ted Cruz na Amurka ya shaida wa Eye for Iran a wannan makon cewa yaƙin da Amurka da Isra'ila suke a kan Iran na da nufin cire Jamhuriyar Musulunci daga mulki.

Iran's regime needs to be "removed from power", says Ted Cruz | Eye for Iran | EP 93 | Senator Ted Cruz joins Eye for Iran as the United States and Israel intensify their campaign against the Islamic Republic. In this episode, Cruz lays out wha...

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano