Yusuf sarkin kasuwa Rano

Yusuf sarkin kasuwa Rano

Share

24/10/2025

Kaji wata tambaya mara tushe, muji labari za'ayi DEMOKARADIYYA kisan gilla, akyale abin ya tafi kawai 🤔

Jam’iyyar (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya faɗa wa ‘yan Najeriya gaskiyar dalilan da s**a sa aka sauya shugabannin rundunonin tsaro cikin gaggawa ba zato ba tsammani.

A wata sanarwa da Mallam Bolaji Abdullahi, Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar ADC, ya fitar, jam’iyyar ta bayyana damuwarta cewa wannan sauyi ya biyo bayan jita-jitar da ta yadu game da yunkurin juyin mulki.

“Duk da mun yarda cewa Shugaban Ƙasa, a matsayinsa na Commander-in-Chief, yana da ikon yin irin waɗannan canje-canje yadda ya ga dama, muna nuna damuwa cewa wannan sauyi ya zo ne a daidai lokacin da ake ta yada jita-jitar yunƙurin juyin mulki.”

“Muna jaddada ra’ayimmu tun da farko cewa yadda gwamnati ta mayar da martani game da wannan jita-jita mai haɗari har Yanzu akwai bukatar bayyana ingantacciyar Gaskiya a kan lamari da ya kamata a bayyana shi da cikakken bayani.”

23/10/2025

Kada ka yi wa mutum hukunci da kamanninsa! Makarantun kiwon lafiya da dama sun hana shi gurbin karatu saboda wada ne. Amma a yau, Dr. Michael Ain, ya zama Kwanzaltan Tiyatar Ƙashi na Yara a Asibitin Johns Hopkins na Amurka.

© Physiotherapy Hausa

21/10/2025

With Muhammad Saadu Rano – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

25/07/2025

Yau kuwa shekara nawa rabon Hogan da wasan Damben turawa, naga kamar yan shekara 30 basu son wasan sa ba.
Naga Shekarun sa 71.

ALLAH yajikan duk wani musulmi

21/05/2025

Sanatocin jam'iyyar PDP na jihar Osun sun amince Tinubu ya yi tazarce a zaben 2027

Karin bayani:
https://dclhausa.com/2025/05/21/3965/

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano