Muhammad Nazifi
02/12/2025
Atlético Madrid ba su yi nasara a wasanninsu 3 na baya-bayan nan da Barcelona ba. 😳
Zasu kara DA JUNA YAU!
02/12/2025
🚨🗞️ YANZU-YANZU: Bisa ga Mundo Deportivo, Barça na shirin buɗe Arewa Stand (North Stand) domin ƙara yawan kujerun Camp Nou.
Kulab ɗin na fatan samun lasisin 1C a cikin wannan watan, wanda zai ba su damar buɗe North Stand da faɗaɗa wuraren da magoya baya za su iya shiga.
Ana sa ran za a buɗe wannan ɓangaren a 25 ga watan Janairu 2026, wanda zai ƙara ƙarfin stadium ɗin zuwa kusan masu kallo 62,000.
01/12/2025
Deco yana ganawa yanzu da wakilan Araújo. [Diario Sport]
01/12/2025
🗞𝐘𝐀𝐍𝐙𝐔-𝐘𝐀𝐍𝐙𝐔: Hansi Flick yayi matukar jindadi da yadda Gerard Martín ya taka leda a matsayinsa na ɗan wasan tsakiya (centre-back), kuma yana tunanin sake amfani da shi a wurin a wasan da za su yi da Atlético. Za a yanke hukunci gobe, kuma har yanzu babu tabbaci.
Click here to claim your Sponsored Listing.