NASAD TV
25/03/2026
Idan Kana Bukatar ABOKI na Kwarai Toh kasami Al-Qur'ani.
Idan Ka Lizimci Karantashi Zai Kara Maka Nutsuwa da Kwanciyar Hankali a Zuciyarka.
Idan Kanaso Duniya da Lahira a Hade Maka Su,Toh ka rike Al-qur'ani Gam-Gam Duk Zaka Samesu Cikin Sauki.
Ya Allah 🤲 Kasa Al-Qur'ani Ya Cece Mu Duniya da Lahira.
NASAD TV ✍️
16/02/2026
ZUCIYA ITACE TUSHEN DUKKAN AYYUKA
Idan zuciya ta cika da tsoron Allah, magana za ta gyaru, aiki zai tsarkaka, rayuwa kuma ta samu albarka.
Kada ka yi saurin hukunta mutane, domin ba ka san irin jarabawar da suke ciki ba. Ka gyara kanka a boye, Allah zai ɗaukaka ka a fili.
Wanda ya dogara da Allah, ko da duniya ta juya masa baya, Allah Ya ishe shi.
Bashir Haruna Alasan ✍️
Taskar Shiriya
Comrd Basheer Haruna Sumaila
El-Basheer Haruna Sumaila
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano