TRN NEWs

TRN NEWs

Share

19/02/2025

Ni Yahya Gwangwazo Ban Taba Ganin Mutum
Karimi Da Dattako Kamar Sarkin Kano Aminu Ba. Kuma Ina Tabbatar Maka Har Iyanzu Wannan Danbarwar Da Akeyi Bai Sauka Daga Layi Ba.- yahya Gwangwazo

15/02/2025

Kaf karamar hukumar Tarauni Banga Mai taimakon matasa maza da mata akan harkar ilimi Kamar Hon. Nasir Bala Aminu Ja'oji Al'ummar karamar hukumar Tarauni muna godiya.- Najib Ibrahim Nababa

06/10/2024

Ahmad Musa ya zura kwallaye biyun ne a wasan farko da ya bugawa kungiyar ta sai masu gida.

Kano Pillars ta doke Sunshine Stars da ci biyu da nema a wasan mako na biyar da s**a buga a ranar Lahadi a Katsina.

Tsohon ɗan wasan na Leicester City, ya koma ƙungiyar ne in da ya saka kwantiragi da zata kai shi ƙarshen kakar wasa ta bana.

Me zaku ce?

Want your organization to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Gyadi Gyadi Court Road Dan Ladi Sankara Street
Kano