Duniya Labari

Duniya Labari

Share

18/05/2026

Lokaci ya sauya, jaruman Kannywood da muka sani tun suna matasa yanzu suna da ’ya’ya mata da s**a kai matakin aure. Wacce daga cikinsu kake so? 😀

18/05/2026

Tun da Adam Zango ya fito yana bayyana irin wadannan kalamai, babu shakka yana nuna cewa abin ya taɓa zuciyarsa sosai.

Wannan na iya zama sako ga masana’antar gaba daya domin a duba yadda ake tafiyar da alakar sa da kowa,a goya masa baya akan lamarin Tsohuwar matar sa.

Wani lokaci manyan matsaloli ba sa farawa daga waje, suna farawa ne daga cikin gida ta hanyar rashin hadin kai, hassada ko rashin fahimtar juna.

Duk da haka, maganar Adam Zango ta bude wata muhimmiyar tattaunawa da mutane da dama suke son jin gaskiyarta.

17/05/2026

Aganinku yar wace jaruma ce wannan ???

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Dalah
Kano