Abdulbasi Muhammad

Abdulbasi Muhammad

Share

17/08/2025

Akwai Darasi Sosai daya ya k**ata aZaɓen Nan da ya gudana...

1. Har Yanzu Jam'iyyar APC Tana Da Fahimtar Cewa, Zaɓe Ana Cin Sa Ne Kawai, Idan Kana Da Ƴan Iska Da Jami'an Tsaro Kawai, Kamar Yadda Shugaban Jam'iyyar Abdullahi Abbas Ya Bayyana A Kalamansa Na Campaign.

2. Ɓangaren Kwankwasiyya Sun Riga Sun Gano Kamun Ludayin APC, Sai Su Ka Yi Amfani Da Irin Logic Na Su, Su Ka Tsare AKwatinansu Bisa Yaƙinin Suna Da Kuri'ar Talakawa.

3. Dole Sen Barau Ya Gyara Kwalarsa, Saboda A Baya Yayi Iƙirarin Cewa Ya Gama Karɓar Y'an Kwankwasiyyar Yankinsa, Abinda Ya Dama Haka Za'a Sha Dole.

4. Ya Fito Ƙarara Idan Jam'iyyar APC Ta Bawa Sen Barau Takara A APC Tsagin Ganduje Ba Za Su Yi Shi Ba.

5. Wannan Zaɓen Ƴar Manuniya Ce Ta Abinda Zai Faru A 2027, Maimakon APC Ta Dinga Tinanin Ƙwatar Zaɓe, Kamata Yayi Ta Mai Da Hankali Kan Kyautatawa Mutane Da Aljanu.

6. Gwamna Abba Gida-Gida Ya Biya Tsoffin Kansiloli Da Kyakkyawan Niyya, Su Kuma Sun Nuna Masa Sun San Abinda Suke Yi, Alheri Danƙo Ne Baya Faɗuwa Ƙasa Banza.

15/08/2025

Allah ka tsare mana imaninmu ka saukaka mana yanayin rayuwa mara dadi, Allah ka sadamu da dukkan alkhairin wannan rana mai albarka 🤍🙏

JUMA’AT KAREEM 🕌

09/08/2025

Wai ya naga mutane duk an zama yan iska ne a story kowa isk…. ake dorawa a story sa wai meye dalilin hakan ne

18/06/2025
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Jafar Mahmud Road, Chiranchi , Kumbotso
Kano
1019