Engausa Skills Development Foundation ESDF
06/04/2026
DABARUN DOGARO DA KAI A ZAMANANCE:
TARE DA ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
DABARUN DOGARO DA KAI A ZAMANANCE | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA | KASHI NA 22 | TARE DA MATASHIN MATASA, GATAN MATASA, MAI INGANTA RAYUWAR MATASA TA HANYAR KOYAR DA SU SANA’O’IN ZAMANI DON DOGA...
02/04/2026
KARATUN JAMI’A BA YA HANA ƘWAREWA A SANA’AR HANNU ⚒️ 🔨 🧰
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://youtu.be/8VfXnTMeHbc
10/01/2026
SANA’O’IN ZAMANI: Maganin Takaicin Zamani
ENGAUSA HUB na farin cikin sanar da buɗe sabon zangon fara koyon sana’o’in fasahar zamani, a ƙarƙashin shirinmu mai taken:
“Sana’arka ’Yancinka”
A wannan zamani, ƙwarewa ba zaɓi ba ce—tilas ce, domin ita ce ginshikin dogaro da kai, samun aiki, da hanyoyin samar da kuɗin shiga mai ɗorewa.
Saboda haka, mun zaɓi wasu rukunin sana’o’in fasahar zamani da al’umma ke matuƙar buƙata yau-da-kullum, tare da tanadar ƙwararrun malamai da s**a kware a aikace, domin koyar da sana’o’in da ake buƙatarsu a:
• kasuwanni
• ma’aikatu
• gidaje
• fannoni daban-daban na rayuwa
Duk wanda Allah ya sa ya shiga kowanne daga cikin rukunnen sana’o’in da ke cikin flyers guda huɗu, zai yi wahala a wayi gari ba a buƙaci ƙwarewarsa ba—domin sana’o’in na daga cikin waɗanda duniya ke ƙara buƙata a kullum.
Kowacce flyer na ɗauke da rukunin sana’o’i masu alaƙa da juna, domin faɗaɗa damar mai koyo, dɗcikin sati biyar kacal. Daga bisani mutum zai iya zaɓar guda daga cikinsu domin ƙara gogewa da ƙwarewa a kan sana’a ɗaya ko biyu, wato a cikin ajin da muka kira Ajin Zurfafa Karatu (Advanced Class), shima cikin wani sati biyar ɗin.
Domin ƙarin bayani kan yadda za a yi rijista duba cikin flyers din da ke ƙasa ko a kira:
07038224643 | 08024621310 | 07015130683 | 07088861618
05/01/2026
Inclusion at the Heart of Innovation:
Engr. Mustapha Habu Ringim at Kano Startup Weekend
While speaking during the panel session, Engr. Ringim highlighted a fundamental issue that must be addressed for the ecosystem to truly thrive: inclusion. According to him, innovation cannot be sustainable if it only serves a privileged few.
“A society is only as strong as its ability to include its less privileged,” he stated.
He went on to explain that this principle guided his involvement during the development of the Kano State Digital Economy Policy, where he ensured that inclusion was embedded as a core consideration. However, he noted that while policies are important, one of the recurring challenges remains the lack of effective implementation.
Engr. Ringim emphasized that many communities are filled with untapped talent and unrealized potential, not because of a lack of intelligence, but because of exclusion. This reality, he explained, was one of the driving forces behind the founding of Engausa Global Tech Hub. The hub was established with a clear focus on human capital development through inclusive, competitive, and world-class technology training, while applying global best practices to solve local problems.
A key pillar of this approach is language inclusion. Engr. Ringim stressed that the mother tongue is the foundation of understanding concepts, much like how computers must first process instructions in machine language before translating them into higher-level languages. When learners are disconnected from the language they understand best, comprehension suffers……
Inclusion at the Heart of Innovation: Engr. Mustapha Habu Ringim at Kano Startup Weekend - EngausaHub Blog During the Kano Startup Weekend, the CEO of Engausa Global Tech Hub, Engr. Mustapha Habu Ringim, had the honour of […]
Click here to claim your Sponsored Listing.