Dan Arewa
24/08/2025
Ba qoqari sukayi bafa 🙅🏻♂️.
05/08/2025
Barcelona na son yin amfani da kashi 80% na Albashin Ter Stegen domin yiwa sabbin yan wasan ta rijista.
Sai dai Ter Stegen ya ki aika binciken rahoton lafiyarsa zuwa ga hukumar gasar La Liga, saboda haka Barça ba za ta iya amfani da kashi 80% na albashin sa ba wajen yin racist, duk da cewa baya cikin tawagar kungiyar.
A halin yanzu Barcelona ta Bude matakin ladabtarwa ga mai tsaron ragar.
○ Fagen Wasanni
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kabuga
Kano
Kano