Mikiya
19/05/2026
Yaya za'ayi ɗan shekara 69, yace da ɗan shekera 63, Yaro?
To idan babba berufe bakinsaba to Yaro fa zai fara buɗe Bakinsa,
Martanin Gwamna Abba kenan ga tsohon me Gidansa Rabi'u Musa Kwankwaso
Me zakuce akan wannan batun?
Mikiya
19/05/2026
A Ranar 17-05-2026.
Hon. Nasir Abba Aliyu (Sharif), ya gabatar da takardar takararsa ta naiman Kujerar Dawaki da Warawa ga Shugabancin Jam'iyar NDC Kwankwasiyya, na ƙaramar hukumar Dawakin Kudu
Mikiya
09/05/2026
Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso ya amince da akai takarar Shugabancin ƙasa zuwa ga Kudancin ƙasar nan domin su samu damar kammala wa'adin mulkinsu.
Ya abaiyana hakane a taron Convention ɗin jam'iyyar NDC wanda ya gudana yau a Abuja.
Mikiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Kano Outlying
2667