RMS Multimedia Centers
Isa Baba Zeeter Decamped from people democratic party PDP to the APC
27/01/2026
Na janye daga takarar gwamnan jihar Kano, duk wani masoyi na ya goyawa Abba Baya - Barau I Jibril
25/01/2026
BAYAN RABA HANNU DA GWAMNA, KWANKWASO YA TARA GANGAMIN JAMA'A A NASSARAWA KANO
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya jagoranci wani gagarumin gangamin jama’a a ƙaramar hukumar Nasarawa da ke Jihar Kano, bayan raba hannu da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf.
Gangamin, wanda ya gudana cikin cunkoson magoya baya, ya jawo dubban mabiya Kwankwasiyya daga sassa daban-daban na ƙaramar hukumar Nasarawa da makwabtanta, inda s**a hallara domin nuna goyon baya da biyayya ga jagoran nasu.
A yayin taron, an hango matasa, dattawa da mata sanye da kayan alamar Kwankwasiyya, suna ɗaga tutoci da hotunan Sanata Kwankwaso tare da rera wakokin siyasa na nuna goyon baya ga tafiyar.
Ko da yake Sanata Kwankwaso bai bayyana cikakken dalilin sabanin da ya shiga tsakaninsa da Gwamna Abba Kabir Yusuf ba, gangamin ya zo ne a daidai lokacin da ake ci gaba da tattaunawa da hasashe kan sabbin juyin siyasa a jihar Kano, musamman bayan sauye-sauyen da s**a biyo bayan ficewar wasu jiga-jigan jam’iyyar NNPP.
Masu sharhi kan siyasa na ganin cewa wannan gangami na iya zama wani sako na nuna cewa Kwankwaso na da karfin tasiri da goyon bayan jama’a a Kano, duk da sabbin sauye-sauyen siyasar da ke faruwa a jihar.
Har zuwa lokacin hada wannan rahoto, babu wata sanarwa a hukumance daga Gwamnatin Jihar Kano ko jam’iyyar NNPP dangane da gangamin da ma’anarsa a siyasar jihar.
25/01/2026
𝗨𝗧𝗠𝗘 𝗿𝗲𝗴𝗶𝘀𝘁𝗿𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗯𝗲𝗴𝗶𝗻𝘀 𝗝𝗮𝗻𝘂𝗮𝗿𝘆 26, 𝘀𝗮𝘆𝘀 𝗝𝗔𝗠𝗕
JAMB announces the 2025 UTME registration will run from Jan 26 to Feb 28. Get key dates for the exam, mock tests, and Direct Entry application....
𝗥𝗲𝗮𝗱 𝐟𝐮𝐥𝐥 𝐬𝐭𝐨𝐫𝐲 𝐢𝐧 𝐭𝐡𝐞 𝐜𝐨𝐦𝐦𝐞𝐧𝐭𝐬
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna
27/01/2026
27/01/2026
27/01/2026