Muhammad Abba

Muhammad Abba

Share

04/04/2026

YANZU FA IDAN Zamu Yi Amfani Da Irin Fahimtar Wahabiyyawa A Kan Charbi Sai Mu Ce Man Bala Da Man KB Sun Zama Yahūzāwā Koh?

A Nan Dai من تشبه بقوم فهو منهم Dole A Yi Mata Tāwīlī Ko Iyākā.

Kuɗin Aikin Sabunta Hoton Na Yāfe, A Saka A Hadiyyar Kuɗin Gina Jami'a Da Ake Ta Yawon Nema.

Wannan Kenan. Allah Ya Sa Mu Dace 🤲 🏃

02/04/2026

Allah ka karamana Imani da wadatar zuciya.

24/03/2026

alhamdulillah amata wa ahya alhamdulillah yahyil mauta'

12/01/2026

game da shek sani khalifa Zaria.

Photos from Muhammad Abba's post 02/01/2026

“MU ƳAN IZALA IMAM JUNAID YA KUSA ZAMA NAMU IN SHA ALLAH”.. Imam Junaid Ɗin? 🤔

Ina Mai Rantse Muku Da Ubangijin Da Ya Aiko Annabin Da Ya Bamu Labari Da Siffofin Jikokin Zul-Khuwaisarah Har Imam Junaid Ya Ƙarar Da Sauran Numfashin Shi A Duniya Ko A Mafarki Ba Zai Zama Ɗan Izala Ba B***e A Zahiri.

Kai Ka Taɓa Ganin?

Mutumin Da Ya Ƙoshi Da Ambaton Allah
Mutumin Da Ya Ƙoshi Da Istighfaary
Mutumin Da Ya Ƙoshi Da Hailala
Mutumin Da Ya Ƙoshi Da Salatin Annabi ﷺ,
Mutumin Da Ya Ƙoshi Da Uwa Uba Soyayyar Annabi ﷺ Kuma Yake Kare Martabar Sa Tun Bai San Ina Ne Gabas Ina Ne Yamma Ba Ka Kalle Shi Da Rana Tsaka Ka Ce Wai Zai Zama Cikin Masu Rushe Martabar Annabi ﷺ Suna Koyar Da Rashin Ganin Girman Sa Suna Bayyana Ƙin Su Gare Shi?

To Ai Wannan Tunanin Ko Ɗan Giyar Inabi Ba Zai Yi Shi Ba, Sedai Irin Ka Wanda Yake Maye Da Giyar Jahilci, Kuma Kake Buge Da Hauka.

Imam A Ci Gaba Da Aikin Da Ake Yi, Kar Faɗan Masu Ganin Kana SO Ka Bar Tafarkin Ka Na Son Annabi ﷺ Ya Sa Ka Daina, Walau Daga Ƴan Gida Ko Shaiɗanun Waje.

Allah Ya Ƙara Maka Lafiya Da Ƙwarin Guiwar Yin Faɗa Don Kare Martabar Annabi ﷺ 🤲💞🥰

31/12/2025

wahabiyya kunshiga uku zaki yafara gym 😅

31/12/2025

Rai da ruhi fansane gareka ya rasulillah saw ♥️

27/12/2025

yakasa amsawa 😂

27/12/2025

wakar yan izala 🙆

24/12/2025

Yanzu wannan pastor da wanne ido zai kalli mabiyansa 🤣🤔 yace indai akafara da Lookman ademola a wasan yau Nigeria bazatayi nasara ba 🥹 yayi mafarki anmasa wahayi yanzu gashi Ademola har kwallo 1 yaci 🤣🤣😂🇳🇬

Photos from Muhammad Abba's post 23/12/2025

gaisheku rujalu 🤔🤣

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00