New Rigasa

New Rigasa

Share

22/07/2025

BARI MU FARA DA KARIN MAGANA:
Hannu Daya baya daukar Jinka!
Hannu dayawa maganin kazamar miya!!
Hannunka baya taba rubewa ka Yanke ka zubar!!!

Kafin kayi tunanin wata Karin maganar da ta fara Da Hannu kaima ka qara da naka,
Bari mu sake daukar Kalmar "Hannu' ta wata sigar da zata amfanar da Ni da Ki da 'Yan-uwanmu!
Ina nufin Mutanen RIGASA

Wannan zancen bana kowa bane!
Naming mu kadai!

Wace gudun mawa kake bawa Garin Rigasa Dan Ganin yaci gaba?

Idan Ana maganar RIGASA
Zakaji ana Alfahari da yawanta!

Amman yawan mutanen RIGASA na Amfanar da yankin?

Kozo mu Hada
Hannu Dan Ganin mun ciyar da garinmu gaba!
Bama da inda yafi mana RIGASA!

Duk inda ka tsinci kanka kantabbatar dacewa kana wakiltar Miliyoyin mutanen Dake amsa Sunan 'Yan Rigasa ne!

Zamo wakili na gari domin
Iyaye
Yayyi
Qannai
Kai harma da 'Ya'ya!

Idan ka daura niyya Kayi sharing wannan rubutu don mutaru a inuwa Daya mu fuskanci matsalolinmu tare
Mukuma magancesu tare🙏🏼

20/06/2025

ADA

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Rigasa
Kaduna