NFU-RTv
19/04/2026
NANA FATIMA UMAR FOUNDATION
Karatun Tafsirin Alqur'ani Mai Girma
Nana Fatima Umar Foundation tana sanar da "Yan uwa Musulmi akwai Karatun Tafsirin Alqur'ani Mai Girma wanda zai gudana kamar haka Insha Allah:-
Rana: Litinin 20th April, 2026
Lokaci: Magrib - Isha'i
Wuri: Masallacin Nana Fatima Umar Foundation NDC Kaduna
Malami: Sheikh Dr. Khamis Sa’eed Muhammad (Almisry)
Maza da Mata zasu iya halartan Karatun.
Sanarwa
NFUF Public Relations Office