Muhammad Basheer ahmad
31/03/2026
tir kashiš¤š«¢š„¹
TIRĘASHI: Ko uban ka ne Bisi Akande, wallahi kasan cewa haÉuwar Atiku, Amechi, Obi, Kwankwaso, El-Rufa'i masifa ce a gare mu, mu 'yan APC.
Cewar Rumanatu Sa'ad Abubakar,
Matashiya 'yar jam'iyyar APC.
30/03/2026
muje zuwa dai Yan amana
Gaskiyar Magana Kenan
Masu sukar maganar Sadiq Sani Sadiq su daina kaucewa gaskiya.
Abin da yake fada gaskiya ne, kuma lokaci yayi da za a daina shiru.
Zaluncin da ake yi wa Arewa ya wuce misaliākuma dole a fadi gaskiya ko da zasu ji haushi!ā
30/03/2026
kaji Dan halas irin albarka na yar mutan katsinawa
Mutum Idan Ya Cika MarĆ”r KĆŗnyĆ” Ya Je Cikin Kasuwa Ya Tallata Tinubu, Kamar Yadda Na Kalubalanci Gwamnatinsa Cikin Kasuwaā Sadiq Sani Sadiq
Nigerian Post ta bibiyi cewa, jarumin ya bayyana haka a shafukansa na sada zumunta.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna