Labarin wasanni a Hausa
11/12/2025
Congratulations 🍀🍀🍀
14/08/2025
He deserve it or no
10/11/2024
Manchester United na ƙara haɓɓaka da kuma cigaba da rayuwa mai kyau tun bayan tafiyar Erik ten Hag.
05/11/2024
Ranar Asabar: Rashin nasara a hannun Bournemouth!
Ranar Talata: Rashin nasara a hannun Sporting!
Pep Guardiola ya fara ɗanɗanar rashin nasara a hannun sabon Sir Alex Ferguson ɗin Man United tun kafin ya karɓi ragamar ƙungiyar.