PDP Grassroot Mobilizer Project
14/10/2022
Jiya kenan da kungiyar PDP Grassroot Mobilizer Project CHIKUN takai ziyara Narayi ward.
An tatttauna muhiman bayanai dan cigaban jam'iyar PDP da wannan kungiya domin samun nasaran PDP a wannan zabe mai zuwa na 2023
Taron ya samu halarta Party Chairman Narayi ward da wakilan wannan kungiya na Narayi ward sai Shugabani na wannan a matakin Chikun Local Govt wanda Sadiq Salihu ya jagoranta.
Kuri'armu yancinmu
10/10/2022
PDP GRASSROOT MOBILIZERS PROJECT CHIKUNLG
Yau takai ziyara gunduman kujama dake karamar hukumar chikun din! Domin kaddamar da shuwagabannin kungiyar wa'inda zasu jagoranci kungiyar a matakin gundama,
taron ya samu halartan shugaban jam'iyar PDP na kujama warda Hon. Magaji Musa Gora da wasu daga cikin yan majalisansa.
kuma yayi jawabi mai gamsarwa gameda nasaran wannan kungiya da jam'iya gaba daya a zabe mai zuwa na 2023
Cikin shugabanin kungiyar a matakin karamar hukuma wa'inda s**a halarci taron akwai
Sadiq Salihu Coordinator
Aliyu Ismail
Mas'ud Musa Gora Kujama DG Media
Allah Kabamu Nasara
24/09/2022
Yau kenan inda kungiyar PDP Grassroot Mobilizer Project ta gudanar da taron kaddamar da Coodinator dinta na wards.
Taron ya samu hallartan shugaban jam'iya na karamar hukuma na chikun Alh. Sa'idu Abdullahi, Alh Sule Muhammad Mrs Laraba tare da wasu jagororinmu na jam'iyarmu na PDP na karamar hukumar Chikun,
Bangaren jajirtattun Matasan maza da mata suma sun sami dama halarta wanda suma s**a nuna amincewarsu da tafiyan da kuma tsarin wannan kungiya.
Daga cikin kokarin da Matasan wannan kungiya tayi. Yasa har jam'iyar PDP ta samu karuwa daga cikin matasan Chikun inda Naseer Bilal Naseer ya anshi tafiyan kuma ya dawo jam'iyar PDP wanda shugaban jam'iya na karamar hukumar ya anshehi.
Muna fatan Allah ya bamu nasara.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |