Auta M Shareeff
16/05/2026
DA DUMI-DUMI: Hon. Mahmud Sadis Buba Abin Al’ajabin Zazzau Ya Janye Daga Takarar Majalisar Tarayya Ta Sabon Garin Zaria Karkashin APC.
Matakin na zuwa ne bayan zarge-zarge da wasu fallasa bayanai da s**a karade kafafen sada zumunta.
Ya tabbatar da ci gaba da biyayya ga jam’iyyar APC tare da goyon bayan ɗan takarar jam’iyyar, Sadiq Ango Abdullahi.
Wanne fata za ku yi masa?
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna