Faidhatube Channel

Faidhatube Channel

Share

20/09/2025

Yaune idan Allah ya kaimu...

Zawiyyar Sheikh Muhammad Labar Unguwan Kanawa, Kaduna

Na Farin cikin gayyatar ýan uwa Musulmai zuwa gagarumin taron Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhamamdu S.A.W, Wanda zai gudana kamar Haka:
Rana: 27th Rabiul Awwal 1447AH/ 20th Sept. 2025
Lokaci: 9:00pm na dare zuwa wayewar gari.
Wuri: Zawiyyar Sheikh Muhamamd Labar, No. ER13, Makama Road/Ladan. Road, Unguwan Kanawa, Kaduna.

Maulidin Zai zo muku kai-tsaye daga wannan kafa Faidhatube Channel
Daga 10pm na dare zuwa wayewar gari.

Allah ya bamu Ikon halarta Amin!

16/09/2025

07/09/2025

Gayyatar Maulidi!!!
Zawiyya Sheikh Umar Sanda R.T.A, Unguwan Kanawa, Kaduna
Na farin cikin gayyatar Yan Uwa Musulmai
Maulidin Fiyyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W
Wanda zai gudana kamar haka
RANA: 19th Rabiul Awal 1447AH / 12th September 2025
LOKACI: 8pm na dare zuwa 11:30pm Na dare.
WURI: Zawiyya Sheigj Umar Sanda R.T.A unguwan Kanawa, Kaduna.

Photos from Faidhatube Channel's post 24/08/2025

FAIDHUL AHMADY

Coming Soon...

On Faidhatube Channel

Stay Tuned!!!

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kaduna