Magatakarda

Magatakarda

Share

10/06/2024

'Yarda' daban 'Yadda' daban. Misalai:

1: Yadda

'Yarda' ka san namiji, amma mace ce.❌

'Yadda' ka san namiji, amma mace ce.✔️

2: Yarda

Za ka 'yadda' ka aure ta?❌

Za ka 'yarda' ka aure ta?✔️

Magatakarda

09/06/2024

Ka na da wacce za ta ba ka kudin askin Sallah ko kai ma irin Magatakarda ne? 😌

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna State?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna State